NAJERIYA A YAU: Dalilan Da Suke Sa Dalibai Cin NECO Fiye da WAEC
Yayin da dalibaI da dama da suka rubuta jarrabawar kammala karatun sakandare suka fitar da zaton samun gurbi a makarantun gaba a bana bisa la’akari da sakamakon WAEC, sai ga sakamakon NECO ya taho musu da sabon albishiri. Yayin da sakamakon WAEC ya bar baya da kura, inda galibi suka kasa samun makin da ake […]
Yayin da dalibaI da dama da suka rubuta jarrabawar kammala karatun sakandare suka fitar da zaton samun gurbi a makarantun gaba a bana bisa la’akari da sakamakon WAEC, sai ga sakamakon NECO ya taho musu da sabon albishiri.
Yayin da sakamakon WAEC ya bar baya da kura, inda galibi suka kasa samun makin da ake bukata a mafi karancin adadin darussa, na NECO ya yi nuni da cewa galibi sun tsallake wannan siratsi.
Ko wadanne dalilai ne sukan sa wasu dalibai faduwa jarrabawar WAEC amma su samu ta NECO?
- NAJERIYA A YAU: Abin Da Doka Ya Ce Kan Kisan Jami’an ‘Yan Sanda
- DAGA LARABA: Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Sa Cin Kifi Yadda Ya Kamata
Wannan shi ne batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari a kai.
Domin sauke shirin, latsa nan