NAJERIYA A YAU: Dalilan Durƙushewar Ƙananan Sana’o’i Da Hanyoyin Magance Su

A ganinku mene ne dalilan durƙushewar ƙanana da matsakaitan sana’oi a Najeriya.

NAJERIYA A YAU: Dalilan Durƙushewar Ƙananan Sana’o’i Da Hanyoyin Magance Su

Sunday, a bakin sana’arsa ta toya kosai

Ƙanana da matsakaitan masana’antu, kamar yadda masana tattalin arziki suka bayyana, suna taka muhimmiyar rawa wajen ƙaruwar arziki a kowace kasa.

Galibi irin waɗannan masana’antu matasa ne suke kafa su don samun abun sakawa a bakin salati.

Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dalilan durƙushewar ƙanana da matsakaitan sana’oi a Najeriya.

Domin sauke shirin, latsa nan