NAJERIYA A YAU: Dalilan Yaɗuwar Cututtuka A Irin Wannan Lokaci

Da zarar damina ta fara bankawana, yanayi na sanyi da zafi kan fara sallama, wanda hakan kan haifar da rashin lafiya da ke yaɗuwa a cikin al’umma.

NAJERIYA A YAU: Dalilan Yaɗuwar Cututtuka A Irin Wannan Lokaci

Rabilu Isah da Aminu Ya’u, waxanda ‘yan bindiga suka harba, kwance a asibiti

Da zarar damina ta fara bankawana, yanayi na sanyi da zafi kan fara sallama, wanda hakan kan haifar da rashin lafiya da ke yaɗuwa a cikin al’umma.

Ko waɗanne dalilai ne suka sa ake samun yaɗuwar rashin lafiya a irin wannan lokaci?

Wannan shi ne batun da shirin Najeriya A Yau na wannan karon zai yi nazari a kai.

Domin sauke shirin, latsa nan