NAJERIYA A YAU: Dalilan Yawaitar Gobara A Lokacin Hunturu
Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dalilan da aka fi samun gobara a irin wannan lokaci na hunturu da kuma hanyoyin da za a bi wajen hana aukuwarta.
Lokacin hunturu lokaci ne da ake yawan fuskantar barazanar tashin gobara a sassa da dama na Najeriya.
A wasu lokutan kuma, abubuwan da mutane suke yi kan taka muhimmiyar rawa wajen tayar da gobara a gidaje da kasuwanni da ma sauran wuraren zamantakewar jama’a.
- NAJERIYA A YAU: Ƙalubalen da iyaye ke fuskanta wajen tarbiyyar ’ya’yansu
- DAGA LARABA: Gudunmawar Da ‘Yan Sa Kai Suke Badawa Wajen Yaki Da Matsalar Tsaro
Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dalilan da suka sa aka fi samun gobara a irin wannan lokaci da kuma hanyoyin da za a bi wajen hana aukuwarta.
Domin sauke shirin, latsa nan