NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Kotuna Ke Yanke Hukunci Mabambanta Kan Shari’a Iri Ɗaya
Dokokin kasa iri guda ne a Najeriya amma duk da haka kotuna kan yanke masu karo da juna a kan kararraki iri daya.
Babu shakka dokokin kasa guda a Najeriya daya ne.
Sai dai ana yawan samun kotuna sun yanke hukunci mabambanta a kan shari’a iri guda a lokuta daban-daban. Ko me ya jawo haka?
- NAJERIYA A YAU: Me Ya Hana ’Yan Kasuwa Sauke Farashi Duk Da Karyewar Dala?
- DAGA LARABA: Me Ya Sa Kamfanonin Lantarki Ke Fifita ’Yan ‘Band A’?
Shirin Najeriya a Yau ya duba abin da ya sa kotuna ke yanke hukunci daba-daban kan shari’a iri guda.
Domin sauraren cikakken shirin, latsa nan.