NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Masu Zuba Jari Suke Gudun Nijeriya

Masana na ci gaba da nuna fargaba game da rashin tabbas a fannin zuba jari a Najeriya.

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Masu Zuba Jari Suke Gudun Nijeriya

Masana na nuna fargaba game da rashin tabbas a harkar zuba jari a Najeriya.

Tun a watannin da suka gabata ake ta samun ficewar manyan kamfanoni daga kasar, lamarin da ake alakantawa da wasu tsare-tsaren tattalin arziki.

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan yadda hakan zai ci gaba da tasiri a kan tattalin arzikin Najeriya.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan