NAJERIYA A YAU: Dalilin Rashin Lafiyar Alhazan Najeriya Dubu 42 A Saudiyya
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Rahotanni daga kasar Saudiyya na cewa kusan rabin alhazan da suka je Aikin Hajji bana daga Najeriya sun gamu da rashin lafiya a can. Ko mene ne dalilin da alhazan na Najeriya suka samu kansu a yanayin na rashin lafiya? NAJERIYA A YAU: Yadda Aka Koma Makarantu A […]

Wasu alhazan Najeriya a Mina
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan
Rahotanni daga kasar Saudiyya na cewa kusan rabin alhazan da suka je Aikin Hajji bana daga Najeriya sun gamu da rashin lafiya a can.
Ko mene ne dalilin da alhazan na Najeriya suka samu kansu a yanayin na rashin lafiya?
Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani kan wannan batu.