NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Ya Kamata A Rika Bada Agajin Jini

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Bada agajin jini, ko kyautar jini daya ne daga cikin ayyukan da ake kwadaitar da yi. Ko mene ne dalilin da ya sa ake son mutane su rika bada agajin jini? NAJERIYA A YAU: Yadda Zaben Shugabancin Majalisun Najeriya Zai Kasance DAGA LARABA: Yadda Kungiyoyi Ke Neman Hana […]

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Ya Kamata A Rika Bada Agajin Jini

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Bada agajin jini, ko kyautar jini daya ne daga cikin ayyukan da ake kwadaitar da yi.

Ko mene ne dalilin da ya sa ake son mutane su rika bada agajin jini?

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da masu abin cewa dangane da alfanun da ke tattare da bada agajin jini.

Arewacin Najeriya bai dogaro da wani yanki ba – Ndume

Jagoran Syria ya sha alwashin kwance ɗamarar ƙungiyoyin da ke rike da makamai

Sojojin ruwa sun gina wa al’ummar Zariya asibiti kyauta

Mahara sun kai wa Sarkin Nupen Lokoja hari a fadarsa