NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Shinkafa ‘Yar Gida Ke Ƙara Tsada

Har yanzu shinakafa ‘yar gida a Najeriya na ta ƙara tashin gwauron zabi duk da cewa a cikin gida ake sarrafa ta, lamarin da ya sa mutane da dama dake da ƙaramin ƙarfi ba sa iya saya. ‘Yan kasuwa kan shafe tsawon wuni guda ba tare da sun samu cinikin sisi ba. Ko kun san […]

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Shinkafa ‘Yar Gida Ke Ƙara Tsada

Shinkafa

Har yanzu shinakafa ‘yar gida a Najeriya na ta ƙara tashin gwauron zabi duk da cewa a cikin gida ake sarrafa ta, lamarin da ya sa mutane da dama dake da ƙaramin ƙarfi ba sa iya saya. ‘Yan kasuwa kan shafe tsawon wuni guda ba tare da sun samu cinikin sisi ba.

Ko kun san dalilin da ya sa shinkafa ‘yar gida ke ƙara tsada a Najeriya?

A cikin shirin Najeriya a yau, za ku ji dalilin da ya sa aka gaza samun sauƙin ta, da kuma yadda za a ɗinke bakin zaren.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

DSS ta gurfanar da Mahdi Shehu kan zargin ta’addanci

Sojoji sun kashe mataimakin Bello Turji

Harin ’Yan Fashi: Buni ya jajanta wa ’yan kasuwar Ngalda

An saki matar Ekweremadu daga gidan yari a Birtaniya, ta dawo Najeriya