NAJERIYA A YAU: Dalilin da ’Yan Najeriya Ke Wasarere Da Gargadin Hukumar DSS

Shin wane irin muhimmanci ’yan Najeriya ke bai wa gargadin hukumar tsaro ta DSS?

NAJERIYA A YAU: Dalilin da ’Yan Najeriya Ke Wasarere Da Gargadin Hukumar DSS

Jami’in hukumar DSS

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Hukumar Tsaro Ta Farin Kaya (DSS) na gaba-gaba cikin hukumomin tsaron Najeriya da ke ankararwa game da duk wata barazanar tsaro a kasar. 

Shin ’yan Najeriya na daukar gargadin wannan hukuma da muhimmanci?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da masu ruwa da tsaki kan wannan batu domin samun bayanai masu gamsarwa.