NAJERIYA A YAU: Dambarwar Siyasar Da Suka Faru A 2023

Shekarar 2023 ta kasance cikin zazzafar siyasa musamman abubuwa masu alaka da babban zaben Najeriya

NAJERIYA A YAU: Dambarwar Siyasar Da Suka Faru A 2023

Shekarar 2023 ta shaida zazzafar siyasa inda aka gudanar da babban zaben shugaban kasa da gwamnoni a Najeriya.

Abubuwa masu daukar hankali da dama sun faru kuma an samu sauyin salon siyasa a sassan Najeriya a shekarar da ke karewa.

Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari kan wasu mahimman abubuwan da suka faru a fagen siyasa a 2023.

Domin sauke shirin, latsa nan