NAJERIYA A YAU: Darasin Da Za a Yi Koyi Dashi Cikin Takaddamar Dangote Da Farukh Ahmed

Darussan da za a iya amfana da su daga takaddamar Aliko Dangote da Faruk Ahmed.

NAJERIYA A YAU: Darasin Da Za a Yi Koyi Dashi Cikin Takaddamar Dangote Da Farukh Ahmed

Murabus din da Shugaban Hukumar Kula da Harkokin Mai ta kasa Ahmed Farukh ya yi daga mukaminsa ya sa ‘yan Najeriya da dama na ta tofa albarkacin bakinsu musamman a bangaren harkokin mai.

Murabus din na zuwa ne bayan doguwar takaddama tsakaninsa da Shugaban Rukunin Kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Dangote kan batutuwa da dama.

Shin ko wanne darasi za a koya daga wannan takaddama da ta kai ga murabus din shugaban.

NAJERIYA A YAU: Yadda Takunkumin Amurka Zai Shafi Tattalin Arzikin ‘Yan Najeriya

DAGA LARABA: Yadda Ragin Farashin Man Fetur Zai Shafi Rayuwar ‘Yan Najeriya

Wannan shine batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba a kai.

Domin sauke shirin, latsa nan