NAJERIYA A YAU: Faduwar Tanka A Jigawa: “Mun Kasa Cin Abinci Tun Da Abin Ya Faru”

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna da ’yan uwan mutanen da suka rasu a haɗarin tankar mai a Jihar Jigawa game da yadda suka ji da faruwar wannan lamari.

NAJERIYA A YAU: Faduwar Tanka A Jigawa: “Mun Kasa Cin Abinci Tun Da Abin Ya Faru”

Al’ummar Majiya a Jihar Jigawa na ci gaba da jimamin mutuwar mutum sama da dari sakamakon haɗarin tankar mai.

Saboda tashin hankalin da suke ciki, wasu daga cikin mazauna garin sun ma ce sun kasa cin abinci.

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna da wasu daga cikin ’yan uwan waɗanda abin ya shafa game da yadda suka ji da faruwar wannan lamari.

Domin sauke shirin, latsa nan

’Yan sanda sun kama baƙin haure 165 a Kebbi

Gobara ta yi ajalin almajirai 17 a Zamfara

Saura ƙiris Bello Turji ya zo hannu – Ministan Tsaro

Sarkin Jiwa a Abuja ya yi rashin mahaifiya