NAJERIYA A YAU: Falalar Buɗa-baki Cikin Iyali A Lokacin Azumi
Shin ko mene ne matsayin buɗa-baki tare da iyali a watan Ramadana?

Wasu kayan shan ruwa lokacin azumi
Hadisi ya tabbatar da cin abinci a tare yana ƙara danƙon zumunci da ƙaunar juna da albarka a tsakanin al’umma.
Mai yiwuwa wannan ne ya sa akan samu ƙarin kusanci da shaƙuwa a tsakanin duk iyalan da kan zauna su ci abinci.
Ko kafin watan azumi dai, wasu magidantan kan mayar da cin abinci tare da iyalin su al’ada.
- NAJERIYA A YAU: Me Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Su Ga Ragi A Farashin Man Fetur Ba?
- DAGA LARABA: Yadda Zawarawa Suke Ɗanɗana Kuɗa A Watan Ramadana
Shin ko mene ne matsayin buɗa-baki tare da iyali a watan Ramadana?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba ne kan irin alfanun da buɗa-baki tare da iyali yake da shi.
Domin sauke shirin, latsa nan