NAJERIYA A YAU: Falalar Bude Baki Cikin Iyali A Lokacin Azumi
Yadda wadanda basa bude baki a cikin iyalinsu suke ji a lokacin azumi.
AI Image
Hadisi ya tabbatar da yadda cin abinci tare yake kara dankon zumunci da kaunar juna da albarka a tsakanin al’umma.
Mai yiwuwa wannan ne ya sa akan samu Karin kusanci da shakuwa a tsakanin duk iyalan da kan zauna su ci abinci.
Ko kafin watan azumi dai, wasu magidantan kan mayar da cin abinci tare da tare da iyalin su al’ada.
- NAJERIYA A YAU: Me Nadin Sabon Sufeton ‘Yansanda Ke Nufi Ga Tsaron Cikin Gida Najeriya?
- DAGA LARABA: Taƙaddamar Da Ta Dabaibaye Zargin Sacewa Tare Mayar Da Walida Kirista
Shin ko mene ne matsayin bude-baki tare da iyali a watan Ramadana?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba ne kan irin alfanun da bude baki tare da iyali yake da shi.
Domin sauke shirin, latsa nan