NAJERIYA A YAU: Fashewar Tankar Mai: Asarar Da Al’ummar Majiya Suka Tafka

Galibin waɗanda suka rasu a sakamakon fashewar tankar man da ta yi ajalin sama da mutum 150 a Jihar Jigawa matasa ne

NAJERIYA A YAU: Fashewar Tankar Mai: Asarar Da Al’ummar Majiya Suka Tafka

Galibin waɗanda suka rasa rayukansu sakamakon fashewar tankar man da ta yi ajalin sama da mutum 150 a garin Majiya na Jihar Jigawa matasa ne.

Ɗaya daga cikinsu, Hassan Hamza, matashi ne da ya yi karatu a fannin Harhaɗa Magunguna, karatun da ake matuƙar buƙatar masu yin sa a tsakanin al’umma.

A shirin Najeriya a Yau na lokacin za mu yi nazari ne a kan girman asarar da al’ummar Jihar Jigawa ta tafka.

Domin sauke shirin, latsa nan

Kotun ɗaukaka ƙara ba ta soke naɗin Sanusi II ba — Gwamnatin Kano

Baffa Bichi da Barau Jibrin sun gana a Abuja

MC Tagwaye ya fice daga APC zuwa SDP

Wata mata ta faɗa ruwa ta mutu a Legas