NAJERIYA A YAU: Bukatun Al’ummomin Jihohin Arewa 4 Ga Sababbin Gwamnoninsu

Saurari Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin jin fata da zaton ’yan Najeriya ga sabbin shuwagabanninsu

NAJERIYA A YAU: Bukatun Al’ummomin Jihohin Arewa 4 Ga Sababbin Gwamnoninsu

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Yau Litinin 29 ga Mayu,  za a rantsar da sabon shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu tare da mataimakinsa Kashim Shettima, kuma a yau din ne  suma sababbin gwamnonin jihohi ke yin rantsuwar kama aiki, cikinsu har da wadanda aka zaba a karon farko a matsayin gwamnoni a karkashin tutar wata jam’iyu ba wandan suka yi mulki a jihohin ba.

Ko wace fata al’ummar jihohohin Arewacin Najeriya biyar da suka canza jam’iyyun gwamnoninsu ranar rantsuwa?

Saurari Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin jin fata da zaton ’yan Najeriya ga sabbin shuwagabanninsu.