NAJERIYA A YAU: Gaskiyar Lamari Game Da Harin Sojoji Kan Al’umma A Sakkwato
Ko a bara sai da aka samu jirgin sojin Najeriya ya kai hari kan fararen hula inda ya kashe kusan mutum 100na ƙauyen Tudun Biri da ke Jihar Kaduna
A baya-bayan nan ana ci gaba da samun hare-hare da sojoji ke kaiwa kan fararen hula kamar yadda wasu suka bayyana.
Ko a shekarar da ta gabata, rundunar sojin Najeriya ta kai wani hari garin Tudun Biri da ke Ƙaramar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna inda harin ya yi sanadiyyar mutuwar gomman mutane.
- NAJERIYA A YAU: Abin da ya sa ake bikin ‘Boxing Day’ a ranar 26 ga Disamba
- DAGA LARABA: Dalilan da wasu darikun Kirista ba sa bikin Kirsimeti
Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi duba ne kan harin da rundunar sojin ƙasar ta kai a Jihar Sakkwato.
Domin sauke shirin, latsa nan