NAJERIYA A YAU: Gayyatar ’yan IPOB Legas tamkar gayyatar ’yan Boko Haram ne – Lauya
Shirin namu na yau ya yi duba na tsakanaki a kan lamarin
Wasu ’yan awaren Biyafara
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Legas ta tabbatar da cafke Fredrick Nwajagu, shugaban ‘yan kabilar Igbo na rukunin gidajen Ajao a Jihar Legas, bayan ya yi barazanar gayyato ‘yan haramtacciyar kungiyar IPOB domin ba su kariya.
Shin mene ne matsayin dokar Najeriya kan wadannan kalamai na Fredrick?
- NAJERIYA A YAU: Yadda Na Yi Asarar Sama Da Miliyan Dari Sanadiyyar Murnar Cin Zabe A Kano-Baban Chinedu
- DAGA LARABA: Me ya sa ‘yan siyasa ke kin yarda da shan kaye a zabe?
Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin jin abin da ya fada, da matsayin doka a kan wannan batu.