NAJERIYA A YAU: Haƙiƙanin Dalilan Nasarar APC A Zaben Gwamnan Edo

Binciken ƙwaƙwaf a kan iƙirarin shugabannin APC cewa amincewa da salon mulkin jam’iyyar ne ya za mutanen Jihar Edo suka zaɓe ta

NAJERIYA A YAU: Haƙiƙanin Dalilan Nasarar APC A Zaben Gwamnan Edo

Duk da kokawa da ’yan Najeriya suke ci gaba da yi kan wahalhalun da suke da suke zargin manufofin Gwamnatin Tarayya ta APC da haddasa musu, wasu sun ce ba su yi mamaki ba da al’ummar Jihar Edo suka zabi jam’iyyar.

Sai dai kuma abin tambaya shi ne: mene ne haƙiƙanin dalilinsu na yin haka?

Shirin Najeriya A Yau zai yi binciken ƙwaƙwaf a kan ikirarain shugabannin APC cewa amincewa da salon mulkin jam’iyyar ne ya sa al’ummar Jihar Edo suka zaɓe ta.

Domin Sauke Shirin, latsa nan

Yara 2,300 da mata 145 ke mutuwa kullum a Najeriya —NPHCDA

’Yan bindiga sun kashe limami a masallaci a Abuja

NAJERIYA A YAU: Haƙiƙanin Dalilan Nasarar APC A Zaben Gwamnan Edo

Sojoji Sun Kashe ’Yan Boko Haram 23 A Borno