NAJERIYA A YAU: Hadarin Da Ke Tattare Da Cin Naman Layya Fiye Da Kima

Wuce gona da iri wajen cin nama ka iya rikita cikin mutum ya yi ta zarya a banɗaki.

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna da masana kan abin da ya kamata ku yi domin kauce wa gurbacewar ciki saboda cin nama.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan