NAJERIYA A YAU: Halin Da Matsalar Tsaro Ya Jefa Arewa A Shekarar 2024
Duk da irin waɗannan ƙalubale, mutanen yankuna sun nemo wasu hanyoyi daban-daban na takarar matsalolin
A cikin ’yan shekarun nan, matsalar tsaro ta kasance babbar ƙalubale a Arewacin Najeriya, musamman a jihohin Kaduna, Zamfara, Katsina da kuma Sakkwato.
Daga matsalar ’yan fashi zuwa ta’addanci, yankin ya fuskanci barazanar tsaro daban-daban.
Duk da irin waɗannan ƙalubale, mutanen yankuna sun nemo wasu hanyoyi daban-daban na takarar waɗannan matsaloli.
Taimakon ’yan sa-kai a wasu al’ummomi ya taka muhimmiyar rawa, inda kungiyoyin sa-kai da kuma tsare-tsaren gwamnati suka yi tasiri a wasu wurare.
- NAJERIYA A YAU: Yadda taƙaddama ta kanannaɗe siyasar ƙananan hukumomi a 2024
- DAGA LARABA: Abin da ya sa matan wannan zamani ke ƙin auten talaka
Shirin Najeriya A Yau zai yi Nazari ne kan wannan batu.
Domin sauke shirin, latsa nan