NAJERIYA A YAU: Halin Da ’Yan Adawa Ke Ciki A Kano Da Filato

Jihohin Kano da Filato na hannun jam’iyyun adawa a matakin ƙasa.

NAJERIYA A YAU: Halin Da ’Yan Adawa Ke Ciki A Kano Da Filato

Jihohin Kano da Filato na hannun jam’iyyun adawa a matakin ƙasa kuma tun bayan hukuncin kotun ƙoli ake ta hasashen yadda makomarsu za ta kasance.

Akwai yiwuwar su iya saita alƙiblar gwamnati idan sun yi  adawa mai ma’ana, yayin da ake sa ran gwamnati ta tafi da kowa.

Shirin Najeriya a Yau ya duba halin da ’yan adawa ke ciki a waɗannan jihohi.

Domin sauke shirin, latsa nan

NLC ta yi watsi da ƙara kuɗin kiran waya da data

DSS ta gurfanar da Mahdi Shehu kan zargin ta’addanci

Sojoji sun kashe mataimakin Bello Turji

Harin ’Yan Fashi: Buni ya jajanta wa ’yan kasuwar Ngalda