NAJERIYA A YAU: ‘Halin Kunci Ya Sa Muke Zama A Baca A Abuja’
Yadda mutane ke zama cikin baca duk da kantama-kantaman gidajen da ke manyan biranen Najeriya.
Halin matsin tattalin arziki ya tilasta da yawa daga cikin mutane zama a bacoci a garin Abuja da wasu biranen Najeriya.
Mutane a birane kamar Abuja da Legas da Fatakwal na cikin halin matsi sakamakon rashin ingattaccen muhalli.
Ko wace irin rayuwa irin waɗannan mutanen ke yi?
- NAJERIYA A YAU: Abin Da Dokar Kasa Ta Ce Kan Takarar Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan
- DAGA LARABA: Tasirin Bambance-bambance Tsakanin ‘Yan Najeriya Shekara 65 Da Samun ‘Yancin Kai
Wannan shi ne batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari a kai a yau da ake bikin ranar muhalli ta duniya.
Domin sauke shirin, latsa nan