NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Da Mutane Zasu Bi Wajen Neman Diyya

Yadda ya kamata mutane su ringa bi wajen neman diyya idan ba ayi musu daidai ba.

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Da Mutane Zasu Bi Wajen Neman Diyya

Sau da dama ibti’lai kan faru da wasu mutane wanda ya kamata ace sun bi hanyoyi don a biya su diyya.

 

Sai dai masana na bayyana cewa sau da dama mutane basu san honyoyin da ya kamata subi don neman hakkokin su ba.

Shirin Najeriya  A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan hanyoyin da mutane zasu bi don neman diyya idan an zalunce su.

Domin sauke shirin, latsa nan

Tags