NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Hana Lalata Turakun Rarraba Wutar Lantarki

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba ne a kan abin da ya hana kawo ƙarshen lalatalayukan dakon wutar lantarki.

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Hana Lalata Turakun Rarraba Wutar Lantarki

Ɓarnata kayan gwamnati ba sabon abu ba ne a Najeriya; sai dai a wannan karon barnar ba gwamnati kadai ta shafa ba, har ma da al’ummar gari.

A kwanakin baya ne wasu yankuna na Arewacin Najeriya suka fuskanci rashin wutar lantarki na tsawon kusan kwanaki goma.
A cewar hukumomin da abin ya shafa dai, hakan ya faru ne saboda ’yan ta’adda sun kai wa turakun wutar lantarki hari.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba ne a kan abin da ya hana kawo ƙarshen ɓarnar da ake yi wa layukan dakon wutar lantarki.

Domin sauke shirin, latsa nan

Kotun ICC ta ba da umarnin kamo Fira Ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu

Mai gida ya sallami ‘kiya-teka’ kan ƙara kuɗin haya

An harbe lauya har lahira a Binuwai

Allah Ya yi wa Maraɗin Katsina rasuwa