NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Magance Kuncin ‘Yan Najeriya Cikin Gaggawa

Ana ci gaba da koke-koke game da yadda ’yan Najeriya suke ji a jikinsu.

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Magance Kuncin ‘Yan Najeriya Cikin Gaggawa

Dandazon ‘yan Najeriya

Ana ci gaba da samun koke-koke game da yadda ’yan ƙasar Najeriya suke ji a jikinsu.

Masana dai na ganin akwai matakan da in har gwamnati ta ɗauke su za a iya  kawar da matsin tattalin arziƙin da ya yi wa talaka dabaibayi.

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan matakan gaggawa da suka kamata gwamnati ta ɗauka domin  share hawayen ’yan ƙasar.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan