NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Samun Kuɗi A 2024

Bai kamata mutum ya dogara da hanyar samun kuɗi guda ɗaya ba.

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Samun Kuɗi A 2024

Sabuwar shekara tana zuwa da sabbin fata daga al’umma musamman ta fannin habaka tattalin arzikinsu.

Duba da yanayin matsin tattalin arziki,  masana suna shawartar al’umma da su nemi wasu hanyoyin da za su rika samun kudaden shiga fiye da guda daya ko kuma kaucewa dogaro da albashi kaɗai.

Shirin Najeriya A Yau ya duba wasu dabaru da hanyoyin da za ku samu kudaden shiga fiye da daya a 2024.

Domin sauke shirin, latsa nan

NAJERIYA A YAU: Yadda Kuɗin Crypto Zai Haɓaka Tattalin Arzikin Najeriya

NLC ta yi watsi da ƙara kuɗin kiran waya da data

DSS ta gurfanar da Mahdi Shehu kan zargin ta’addanci

Sojoji sun kashe mataimakin Bello Turji