NAJERIYA A YAU: Hukuncin taya murnar sabuwar shekarar Musulunci
Mutane basu cika ɗokin shekarar musulunci kamar ta miladiyya ba
Da Zarar an zo irin wanna lokaci da ake shiga sabuwar shekarar Musulunci bayan kammala Aikin Hajji, yawancin mutane da kamfanoni za su rika tuwara ‘yan uwa da abokan arziki sakon barka da sabuwar shekarar Musulunci.
Sai dai ana ganin mutane ba su cika dokin shekarar kamar ta Miladiyya ba. To amma mene ne hukuncin taya murnar shiga sabuwar shekara a ka’idar addinin Musulunci?
- NAJERIYA A YAU: Hanya daya da farashin man fetur zai iya sauka
- DAGA LARABA: “Dole Ne Mace Ta Yiwa Mijinta Wanki”
A cikin shirin Najeriya a Yau, mun duba matsayin sakonnin ko murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci a addinance, tunda yanzu an shiga 1445AH.
Domin sauraren shirin ko saukewa kaitsaye, a latsa nan