NAJERIYA A YAU: Illolin Yawaita Amfani Da Soshiyal Midiya A Ramadan
Yawan amfani da Soshiyal Midiya na haifar da gane-ganen abubuwan da ba su kamata ba.

Yawan amfani da Soshiyal Midiya na haifar da gane-ganen abubuwan da ba su kamata ba.
A lokacin Ramadaan yana da kyau mutum ya yi kokarin kaucewa duk wani abin da zai raunana mishi azumi.
- Makomar Mutanen Da Aka Wanke Daga Zargin Alaƙa Da Boko Haram
- DAGA LARABA: Abubuwan Da Ba A So Mai I’itikafi Ya Aikata
Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan abin da zai faru da ku idan kuka yawaita amfani a da soshiyal midiya a lokacin Ramadan.
Domin sauke shirin, latsa nan