NAJERIYA A YAU: Irin Asarar Da Aka Yi A Gobarar Kasuwar Badume

Tasirin da gobara mafi muni a gobara mafi muni a Kasuwar Kayan Gwari ta Badume za ta yi ga tattalin arziki

NAJERIYA A YAU: Irin Asarar Da Aka Yi A Gobarar Kasuwar Badume

Yadda shaguna ke ci da wuta a Babbar Kasuwar Katsina

A yayin da ake bin diddigin gobara mafi muni da ta tashi a Kasuwar Kayan Gwari ta Badume da ke Karamar Hukumar Bichi a Jihar Kano, Aminiya ta gano abubbuwa da dama kan wannan lamari da kuma kasuwar.

Domin sauraron shirin kai tsaye, latsa nan