NAJERIYA A YAU: Irin Tarbar Da Kanawa Suka Yi Wa Buhari

A karon farko Kanawa sun yi biris da shugaba Buhari kara a lokacin da ya ziyarci jihar domin kaddamar da wasu ayyuka.

NAJERIYA A YAU: Irin Tarbar Da Kanawa Suka Yi Wa Buhari

Domin sauraro latsa nan

 

Kanawa a karon farko ba su yi wa shugaban kasa, Muhammadu Buhari kara ba a lokacin da ya ziyarci jihar domin kaddamar da wasu ayyuka.

NAJERIYA A YAU: Yadda ’yan Najeriya suka karbi karin wa’adin tsoffin kudade

DAGA LARABA: Yadda matsin tattalin arziki ya sa wasu ’yan Najeriya suka rage cin abinci

Ko mene ne dalilin su na rashin yi wa shugaban kasan kyakkyawar tarbar da suka saba bashi duk lokacin da ya ziyarci jihar a baya?

Shirin Najeriya a yau ya dubi al’amarin.

An sanya dokar hana fita a wasu yankunan Taraba

Jami’an NSCDC sun daƙile harin ’yan bindiga a Kano

Matsalar Tsaro: Ku sayi makamai don kare kanku — Sarkin Argungun

Mai juna biyu na wata 8 ta shigar da ƙarar neman saki