NAJERIYA A YAU: Kalubalen Da Ke Gaban Sabon Shugaban Hukumar Zabe Ta Kasa

A duk lokacin da a ka samu canjin shugabanci, hakan kan zo da kalubale da dama.   Muƙamin shugabancin Hukumar Zabe ta kasa na daga cikin mukamai a Najeriya da ‘yan kasa ke cece-kuce a kai. Ko wadanne irin Kalubale ne ke gaban sabon shugaban hukumar zabe ta kasa? NAJERIYA A YAU: Abin Da Dokar […]

NAJERIYA A YAU: Kalubalen Da Ke Gaban Sabon Shugaban Hukumar Zabe Ta Kasa

A duk lokacin da a ka samu canjin shugabanci, hakan kan zo da kalubale da dama.

 

Muƙamin shugabancin Hukumar Zabe ta kasa na daga cikin mukamai a Najeriya da ‘yan kasa ke cece-kuce a kai.

Ko wadanne irin Kalubale ne ke gaban sabon shugaban hukumar zabe ta kasa?

Wannan shine batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari akai.

Domin sauke shirin, latsa nan