NAJERIYA A YAU: ‘Karin Farashin Mai Ya Fara Tilasta ‘Yan Najeriya Ajiye Aiki’
Tsadar kayayyaki musamman na abinci da sufuri, t fara tilasata wa wasu ma’aikata ajiye ayyukansu

Karin farashin man fetur da NNPCL ya yi a baya-bayan nan na kara jefa ’yan Najeriya cikin kunci da rashin tabbas a game da rayuwar yau da kullum.
Tsadar kayayyaki musamman na abinci da sufuri, ta fara tilasta wa wasu ma’aikata ajiye ayyukansu.
- NAJERIYA A YAU: Mece Ce Illar Zub-Da Kimar Najeriya A Kasashen Ketare?
- DAGA LARABA: Me Ya Kamata A Yi Lokacin Komawar Yara Makaranta?
Shirin Najeriya a Yau ya zai yi dubi kan illar yanayin ga waɗanda abin ya shafa, da ma tattalin arzikin ƙasar.
Domin sauke cikakken shirin, latsa nan