NAJERIYA A YAU: ‘Kimiyya Ake Buƙata A Fannin Shari’a Ba Ƙarin Albashin Alƙalai Ba’

Fannin shari’a musamman alkalai a matakin tarayya sun samu kari kan albashinsu na baya.

NAJERIYA A YAU: ‘Kimiyya Ake Buƙata A Fannin Shari’a Ba Ƙarin Albashin Alƙalai Ba’

Fannin shari’a musamman alkalai a matakin tarayya sun samu ƙari kan albashinsu na baya.

Ana ganin hakan zai samar da sauyi ga fannin shari’a da kuma dakile cin hanci ta wasu fannin, ko da yake wasu na ganin ba abin da ake buƙata a fannin a yanzu ba kenan.

Shirin Najeriya a Yau ya duba sauyin da ƙarin albashin zai iya haifarwa a kasar.

Domin sauke shirin, latsa nan

Kotu ta tsige Ohinoyi na Ƙasar Ebira

Kotu ta yanke wa mutum 5 hukuncin rataya a Kano

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Noma Ba Tare Da Kashe Kuɗi Da Yawa Ba

HOTUNA: Hatsarin tirela ya yi ajalin mutum 4, shanu 15 da awaki 20 a Neja