NAJERIYA A YAU: Ko Kawo Dakarun Amurka Zai Kawo Karshen Matsalar Tsaro A Najeriya?

Yayin da wasu ke ganin hakan abun san barka ne, wasu kuwa tofin Allah tsine suka yi ga wannan batu.

NAJERIYA A YAU: Ko Kawo Dakarun Amurka Zai Kawo Karshen Matsalar Tsaro A Najeriya?

Ana ta ce-ce- ku-ce kan barazanar da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi na kawo dakarun ƙasarsa Najeriya don taimakawa wajen yaki da matslar tsaro.

Yayin da wasu ke ganin hakan abun san barka ne, wasu kuwa tofin Allah tsine suka yi ga wannan batu.

Shin ko me zai faru idan aka kawo dakarun kasar Amurka Najeriya don shawo matsalar tsaro?

Wannan shi ne batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba a kai.

Domin sauke shirin, latsa nan