NAJERIYA A YAU: Ko watsi da tsarin karba-karba zai kai PDP tudun mun tsira?
Anya kuwa wannan yunkurin na jam’iyyar zai kai ta ga nasara?
Wani taron sulhu da PDP ta yi (tsohuwar ajiya)
Domin sauke shirin latsa nan
Bayanai sun karade Najeriya yadda babbar jam’iyyar adawa ta kasar wato PDP ta yi watsi da tsarin karba-arba a wani yunkuri na kwace mulki daga hannun jam’iyya APC mai mulki a zaben 2023.
- DAGA LARABA: Barnar da ’yan bindiga suka yi a Arewa maso Yammacin Najeriya
- NAJERIYA A YAU: Yadda Dabino Ya Zame Wa Mazauna Kudancin Najeriya Zuma
Anya kuwa wannan yunkurin zai kai ta ga nasara?
Saurari amsar wannan tambaya da ma wadansu masu alaka da ita.