NAJERIYA A YAU: Ko Yakin Neman Zabe A Kafafen Sada Zumunta Zai Yi Tasiri A Zaben 2023?

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Ranar Laraba 28 ga Satumba da muke ciki ’yan takarar zaben 2023 za su fara yawon tallata manufofinsu ga ’yan Najeriya, gabanin babban zaben kasar da za a gudanar a watan Fabrairu da Maris na 2023. Lura da yadda kafafen sada zumunta suka yi tasiri a zabukan 2009 […]

NAJERIYA A YAU: Ko Yakin Neman Zabe A Kafafen Sada Zumunta Zai Yi Tasiri A Zaben 2023?

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Ranar Laraba 28 ga Satumba da muke ciki ’yan takarar zaben 2023 za su fara yawon tallata manufofinsu ga ’yan Najeriya, gabanin babban zaben kasar da za a gudanar a watan Fabrairu da Maris na 2023.

Lura da yadda kafafen sada zumunta suka yi tasiri a zabukan 2009 a Amurka, Rasha da sauran manyan kasashen duniya, kuna ganin yakin neman zabe a kafafen sada zumunta a Najeriya zai yi wani tasiri na a zo a gani?

Ku biyo mu sannu a hankali cikin shirin domin jin ra’ayoyin masana kan wannan batu.

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno