Najeriya A Yau: Abin da za a iya yi da kudin rigar maman Diezani
Gwamnatin Najeriya ta yi gwanjon rigar maman Diezani a kan Dala 12.3m.
Domin sauke shirin latsa nan.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta kudiri aniyar yin gwanjon wasu kadarorin da ta kwace daga tsohuwar ministar man fetur din kasar a zamanin mulkin tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan, wato Diezani Allison-Madueke, wadda ake zargi da azurta kanta da kudaden kasa ba ta hanyar halal ba.
Ayi sauraro lafiya.