NAJERIYA A YAU: Kuncin Rayuwar Da Ambaliya Ke Jefa Mutane

Irin wadannan mutane kan rasa abin da za su ci da sauran abubuwan more rayuwa.

NAJERIYA A YAU: Kuncin Rayuwar Da Ambaliya Ke Jefa Mutane

A duk lokacin da aka samu intila’in ambaliyar ruwa, rayuwar wadannan abin ya shafa kan shiga cikin halin ha’ula’i sakamakon tsananin matsin rayuwa da suke kasancewa a ciki.

Irin wadannan mutane su kan rasa abin da za su ci, da sauran muhimman abubuwan more rayuwa.

Shirin Najeriya a Yau, ya kalli irin wannan yanayi da wadanda ambaliyar ruwan ta shafa ke kasancewa a ciki.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan