NAJERIYA A YAU: Kuskuren Da Gwamnati Ta Yi Har Aka Fara Zanga-Zanga

Yadda zanga-zangar tsadar rayuwa ke gudana a Najeriya na ci gaba da daukan hankali al’umma.

NAJERIYA A YAU: Kuskuren Da Gwamnati Ta Yi Har Aka Fara Zanga-Zanga

Yadda zanga-zangar tsadar rayuwa ke gudana a Najeriya na ci gaba da daukar hankali al’umma.

Ana ganin wasu lamuran ba su tafi daidai ba saboda matakan da aka yi ta dauka ba su yi tasiri ba.

Shirin Najeriya a Yau ya yi sharhi ne kan yadda gwamnati ta yi sakaci har mutane suka kai ga yi mata zanga-zanga.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan