NAJERIYA A YAU: Mafi Karancin Albashi: Shin Me Ma’aikata Ke Fatan Samu?

A baya-bayan nan ana ta tattaunawa a kan mafi karancin albashi a Najeriya.

NAJERIYA A YAU: Mafi Karancin Albashi: Shin Me Ma’aikata Ke Fatan Samu?

Yayin da muhawara ta yi zafi a kan mafi ƙarancin albashi, inda kungiyoyin kwadago ke bukatar a biya Naira 494,000, wasu kamfanoni da gwamnati kuma suke ganin a yi karin da hankali zai dauka, me ma’aikata da kansu suke ganin ya fi dacewa?

Shirin Najeriya a Yau zai duba wannan domin an ce mai daki shi ya san inda yake yi mishi yoyo.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan

 

Daga: Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim da Sulaiman Hassan Ibrahim