NAJERIYA A YAU: Mai Yiwuwa A Fuskancin Matsanancin Wahalar Mai Kwanan Nan A Arewacin Najeriya
Kungiyar dillalan mai ta IPMAN ta ce za su fara yajin aiki idan gwamnati ba ta biya bashin biliyoyin Naira da suke bin ta ba
Domin sauke shirin latsa nan
Gidajen Man Fetir a Najeriya sun ce ba za su kara yin aiki ba, sai gwamnati ba ta biya bashin kudadensu da ke hannunta.
Kungiyar dillalan mai ta IPMAN ta ce kudin nasu ya kai Naira biliyan 50, kuma idan ba a biya ba, to babu makawa za su tafi yajin aiki.
NAJERIYA A YAU: Dalilin Da ’Yan Bindiga Suka Ki Sakin Dalibin Bethel Baptist
DAGA LARABA: ‘Yan Ta’adda Na Fada A Ji A Najeriya.
Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan al’amari.