NAJERIYA A YAU: Wane Ne Zai Zamo Sabon Shugaban Jam’iyyar APC?

An shiga ruɗani a jam’iyar APC bayan saukar Sanata Abdullahi Adamu daga shugabancin jam’iyar, duk da yake bai wuce shekara guda a muƙamin nasa ba, inda wasu rahotanni ke cewa rashin jituwa tsakanin shugaban na APC da Bola Tinubu ne ya tursasa masa sauka daga kujerar. Dama wasu sun dade suna jiran ganin yadda za […]

NAJERIYA A YAU: Wane Ne Zai Zamo Sabon Shugaban Jam’iyyar APC?

Sanata Abdullahi Adamu da Shugaba Bola Tinubu

An shiga ruɗani a jam’iyar APC bayan saukar Sanata Abdullahi Adamu daga shugabancin jam’iyar, duk da yake bai wuce shekara guda a muƙamin nasa ba, inda wasu rahotanni ke cewa rashin jituwa tsakanin shugaban na APC da Bola Tinubu ne ya tursasa masa sauka daga kujerar.

Dama wasu sun dade suna jiran ganin yadda za ta kaya tsakanin shugaban kasar da Shugaban jam’iyyar APC mai murabus Abdullahi Adamu bayan zaɓe.

Shirin Najeriya a Yau, ya duba makomar jamiyar APCn da ƙaluabalen da ke gabanta game da mataki na gaba da za ta ɗauka.

Domin sauraren shirin ko saukewa kaitsaye, a latsa nan