NAJERIYA A YAU: Manufofin ’Yan Takarar Gwamnan Kano A Zaben 2023

Saurari shirinmu don sanin manufofin ’yan takarar gwamnan jihar daga manyan jam’iyyu hudu

NAJERIYA A YAU: Manufofin ’Yan Takarar Gwamnan Kano A Zaben 2023

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

’Yan takarar gwamnan wamnan Kano sun bayyana kudurorinsu idan Allah Ya ba su ikon darewa karagar mulkin jihar.

Sun baje kolin manufofin nasu ne a wani taron tattaunawa da kamfanin Media Trust ya shirya a jihar.

Shin kun san manufofin nasu?

Saurari shirin Najeriya A Yau domin sanin inda aka kwana.