Najeriya A Yau: Masu fasa gidajen yari sun fi mu karfin makamai —Ganduroba
Fursunonin da suka tsere daga gidajen yari sun haura 3,000 a Najeriya
Domin sauke shirin latsa nan
Daga shekarar 2020 zuwa 2021 an kai manyan hare-hare 13 gidajen yari daban-daban a Najeriya, wanda suka yi sandiyyar guduwar fursunoni sama da 3,000.
Me ke janyo yawaitar kai wa gidajen yari hari?
Wadanne illoli wadanda suka gudo daga gidan yari za su yi wa al’umma?
A yi sauraro lafiya.