NAJERIYA A YAU: Masu Nau’in Jinin AS Sun Fi Masu Nau’in AA Lafiya

An sha tafka muhawara kan wanda yafi lafiya tsakanin masu nau’in jini na AA da kuma AS. Ko yaya gaskiyan batun yake?

NAJERIYA A YAU: Masu Nau’in Jinin AS Sun Fi Masu Nau’in AA Lafiya

Sau da dama wadanda ke dauke da nau’in jini na AA na bayyana cewa sun fi kowa lafiya.

 

Suna bayyana cewa basa rashin lafiya kamar yadda masu sauran na’ukan jini ke yi.

Shirin Najeriya A Yau na wanna lokaci zai yi nazari ne kan ko da gaske ne masu nau’in jini na AA sun fi sauran masu nau’ukan jini lafiya.

Domin sauke shirin, latsa nan