NAJERIYA A YAU: Matakan Kaucewa Kamuwa Da Ciwon Ƙoda

Shirin Najeriya a Yau ya duba yadda za ku gane alamomin cutar ƙodar da hanyoyin magance ta.

NAJERIYA A YAU: Matakan Kaucewa Kamuwa Da Ciwon Ƙoda

Ƙoda na daga cikin sassan jikin dan Adam da ke da muhimmanci wajen rayuwa mai lafiya da kwanciyar hankali.

A haka kuma, wasu ke siyar da ƙodar tasu guda ɗaya duk da yake masana kiwon lafiya na cewa ganganci ne yin hakan.

A shirin Najeriya a Yau mun duba yadda za ku gane alamomin cutar ƙodar da hanyoyin magance ta.

Domin sauke shirin, latsa nan