NAJERIYA A YAU: Matakan Kauce Wa Yaɗuwar Cututtuka Da Damina

A yankuna da dama ana ta tafka ruwan sama kamar da bakin ƙwarya.

NAJERIYA A YAU: Matakan Kauce Wa Yaɗuwar Cututtuka Da Damina

Mutanen da ambaliyar ruwa ya raba da gidajensu a Chadi. Hoto: Reuters/Aljazeera

A yankuna da dama ana ta tafka ruwan sama kamar da bakin ƙwarya.

A irin wannan lokaci cutar Kwalara ko amai da gudawa da Maleriya da dai sauransu suke saurin yaɗuwa.

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna a kan wasu daga cikin waɗannan cututtuka da matakan kauce musu.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan