NAJERIYA A YAU: Shin Tinubu Zai Naɗa Ɗansa Ministan Matasa?

Matasan APC sun ce ya kamata Tinubu ya naɗa ɗansa Sheyi muƙamin

NAJERIYA A YAU: Shin Tinubu Zai Naɗa Ɗansa Ministan Matasa?

Seyi Tinubu da wasu matasan APC

Sai dai kawunan matasan ya rabu, sakamakon yadda suka ce mulki ba abin da za a maida shi na ’yan uwa da abokan arziki ba ne.

Shirin Najeriya A Yau ya maida hankali kan yadda matasa ke ta karakaina game da kujerar ministan matasa.

Domin sauraren shirin, latsa nan

Sanƙarau ta kashe mutum 26 a Kebbi

Ana fargabar ɓarkewar Sanƙarau a Sakkwato

Lakurawa sun kashe mutum 13 a ƙauyukan Kebbi

Tsohon shugaban Philippines ya faɗa komar ’yan sanda